Hon hajara Jibrin gidado 32dys in office.
Hon hajara Jibrin gidado
32dys in office
Ansamu cigaba Da nasararo masu yawa
1. Tayi gyara gyare acikin ofisoshin dasuke local government sectariat
2. Tadauki nauyin jinyar Malam Salisu melendige kudi Daya kusan 1m
3. Tadauki Mata Da matasa 35 Yan itas-gadau ankaisu Bauchi Domin Akoya musu Sana,a Na tsawon wata 6
4. Tabiya kudin makaranta wa Mata Da matasasu 20 a bill and milinda gates college of health science technology ningi
Banda wasu kananun ayyukan alkaeri datakeyi Kamar yadda tasaba sannuda kokari GIMBIYAR ITAS ta farko
Comments
Post a Comment