An samu hatsaniya a sansanin NYSC da ke Abuja bayan soja ya lakadawa dan NYSC duka
An samu hatsaniya a sansanin NYSC da ke Abuja bayan soja ya lakadawa dan NYSC duka.
Lamarin ya faru a yau yayin da sojan ya fasa wa matashin wayar salula da kuma agogon hannu mai tsada.
Daraktar sansanin ta dauki mataki kan kwamandan nan take da alkawarin biyan matashin asarar da ya yi.
Comments
Post a Comment